fbpx
Monday, August 3
Shadow

Juventus ta fitar da sabuwar Jasin da zata yi amfani da ita a kaka me zuwa

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta fitar da sabuwar jasin da zata yi amfani da ita a kakar wasa me zuwa.

 

Taurarin kungiyar irin su Cristiano Ronaldo da Paulo Dybala ne suka saka sabuwar Jasin inda suka yi tallarta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *