fbpx
Monday, March 1
Shadow

Juvetus ta cancanci buga wasan karshe na gasar Coppa Italia bayan data rike Inter suka tashi wasa babu ci 0-0

Juventus ta cancanci buga wasan karshe na gasar kofin Coppa Italia inda ta yi nasarar rike Inter suka tashi wasa babu ci 0-0 a wasan kusa da karshe na gasar, bayan Ronaldo ya taimaka mata da kwallaye biyu ta lallasa Inter daci 2-1 a wasan farko da suka.

Romelu Lukaku da Lautaro Martinez duk sun kai hare hare masu kyau a wasan yayin da shima Ronaldo ya kai hare hare masu wanda golan Inter Samir duk yayi nasarar cirewa.

Sakamakon wasan yasa yanzu Juventus zata kara da Napoli ko kuma Atalanta a wasan karshe karshe na gasar.

Juventus booked a place in the Coppa Italia final after holding visitors Inter Milan to a 0-0 draw.

Juventus booked a place in the Coppa Italia final after holding visitors Inter Milan to a 0-0 draw in their semi-final, second leg on Tuesday, sealing a date with either Napoli or Atalanta with a 2-1 success on aggregate.

Romelu Lukaku and Lautaro Martinez had chances to get Inter back in the tie in the first half, while Cristiano Ronaldo came closest to adding to Juve’s aggregate advantage in the opening period, having scored both of their goals in the first leg.

After the break, Ronaldo turned on the style and was only denied another goal in the tie by two fine saves from Inter goalkeeper Samir Handanovic.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *