fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ka cire mu a cikin sahun ‘yan Najeriya domin mu kafa kasar mu – Yarabawa suka roki shugaba Buhari

Kungiyar Yarabawa ta YSDM ta roki shugaban kasa Muhammdu Buhari cewa ya basu damar kafa kasar su a cire su a sahun Najeriya.

Shugaban kungiyar Banji Akintoye ne ya bayyana hakan, inda yace suna so su fita a Najeriye ne domin su kafa kasarsu ta daban su mulki kansu da kansu.

Inda yace Najeriya ta lalace sosai sai yasa suke neman shugaba Buhari ya basu wannan damar, kuma ana kashe su sasai.

A kashe yace shuwagabannin Yarabawa a shekarar 1950 sun bukaci a basu wannan damar ta kafa kasarsu amma aka hanasu, saboda haka suna rokon Buhari ya basu wannan damar.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.