fbpx
Monday, August 8
Shadow

Ka daina Nuna banbanci>>Gwamna Tambuwal Ga Buhari

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya daina nuna banbanci a shugabancinsa.

 

Tambuwal yace abin na matukar damunsa yanda wani bangare na kasarnan ke kukan cewa ana nuna masa banbanci amma kuma gwamnatin tarayyar ta ki daukar matakan gyara.

Yace idan fa haka ta ci gaba da faruwa to za’a samu yanayin da zai rikawa kasarnan Barazana kan hadin kai da Dimokradiyyar ta.

 

Yace dolene a hada hannu dan jawo hankalin gwamnati ta saka wanda ke kukan ana nuna musu wariya a shugabanci dan kasar tamuce duka. Ya bayyana hakane a wajan tarin wasu ayyuka da suka gudana a Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published.