fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Ka dawo mana da kasarmu yanda take lokacin Goodluck Jonathan>>Wasu ‘Yan Arewa ga shugaba Buhari

Wata kungiyar me sunan CNG ta nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo da Najeriya kamar yanda take  lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.

 

Daya daga cikin jagororin kungiyar, Alhaji Ismail Musa ne ya bayyana haka a ganwarsa da kafar Vanguard.

 

Kungiyar ta koka da salon mulkin shugaba Buhari, Musamman yanda yake yiwa matsalar tsaro rikon sakainar kashi.

 

Tace ita abinda ma take neman shugaban kasar akai shine ya dawo da Najeriya akan matsayin da take a da wanda ya isketa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.