fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya cewa dan takarar Labour Party, wato Peter Obi ya gargadi mabiyansa su daina yi masa kazafi.

Hadimin Tinubu ne ya bayyana hakan wato Mr Bayo Onanuga inda yace bai kamata ace su rika tozarta junansu ba a idon duniya,

Kamata yayi su tsaya suyi tunani akan yadda za a gudanar da zaben shekarar 2023 cikin kwanciyar hankali da lumana ba wai su rika zagin junansu ba a matsayin su na ‘yan takarar shugaban kasa.

Karanta wannan  Kasar Cuba ta halatta auren jinsi

Mabiyan Obi suna zolayar Tinubu ne kan shekrunsa inda suke cewa shi tsoho ne kuma ba wata cikakkiyar lafiya ce dashi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.