fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ka gargadi sojojinka su daina yiwa mutane yankan rago, haramatacciyar kungiyar IPOB ta fadawa gwamnan Soludo

Haramtacciyar kungiyar IPOB ta bayyana cewa sojojin jihar Anambra ne ke kashe mutane suna yi masu yankan rago ba dalili a karamar hukumar Ogbaru da Nnewi.

Saboda haka ne IPOB din ta bukaci gwamnan jihar na Anambra Chukwuma Soludu yayi magana akan hakan.

Domin tace shirun daya ya nuna cewa shima yana kwaikwayar abokinsa ne gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma wanda ya bar sojoji suna kashe mutane a jiharsa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.