fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ka kula da lafiyarka sosai Tinubu don wannan yakin neman zaben ba kama hannun yaro, cewar Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa a fadawa Tinubu ya kula da lafiyar shi sosai.

Ya fadi hakan ne bayan Tinubu ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa, inda yace yana taya shi murna sosai.

Amma fa ya kula da lafiyarsa domin wannan yakin neman zabi sai an dage sosai don ba kama hannun yaro.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.