fbpx
Friday, May 27
Shadow

Ka kyauta sosai, Gwamna Ortom ya jinjinawa Shugaba Buhari kan yafewa Gwamna Dariye da Nyame kudaden Talakawa da suka sata

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya jinjinawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan yafiyar da yawa tsaffin gwamnonin Najeriya,  Joshua Dariye da Jolly Nyame kudaden talakawa da suka sata.

 

Hakan zai zowa mutane da mamaki, musamman wanda suka san Gwamna Ortom, saboda gwamnan shahararren me sukar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne.

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya gabatar da neman yafewa gwamnonin biyu da wasu sauran masu laifi 157 ga majalisar iyayen kasa wadda ta yi zama a ranar Alhamis.

Karanta wannan  Farashin kayan abinci ya karu da kashi 42 cikin wata 12 a Najeriya>>NBS

 

Hakanan kuma majalisar ta amince da wannan shawara, an samu Gwamnonin biyu da laifin satar dukiyar talakawa wadda ta kai sama da Biliyan 2, kuma an yanke musu hukuncin shekaru amma yanzu kam zasu shaki iskar ‘yanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.