Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan a wadannan Hotunan nasa da yayi babban wanka.
Ya saka Hotunan da suka dauki hankul a shafinsa na sada zumunta inda yace ka maida hankali kan kasuwancinka.
https://www.instagram.com/p/CLXaXqAnNJy/?igshid=14fgg2tbo1op1
