fbpx
Monday, March 1
Shadow

Ka mana bayanin ina aka kai Dala Biliyan 1 da aka kwasa daga rarar Man fetur da sunan za’a yaki Boko Haram>>Gwamna Wike ga Shugaba Buhari

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana neman shugaban kasa, Muhammadu Buhari da gwamnoni su yi bayanin dala Biliyan 1 da aka kwasa daga Asusun Rarar Man fetur da sunan yakar Boko Haram.

 

Yace a shekarar 2017 ne aka cire kudin aka baiwa sojoji dan yaki da Boko Haram.  Gwamnan ya bayyana hakane yayin ganawa da Sarkin Kano, Me martaba Aminu Ado Bayero da ya kai masa ziyara.

 

Yace gwamnonin Najeriya na neman a sake cire wasu kudin dan maganin matsalar tsaro amma shi ba zai yadda ba.

 

Yesterday, I was told that the governors agreed that they will take money from Excess Crude to support the military. What of the one they took before, the $1billion that they gave to the military?

 

Now again! This one, I’ll tell my Attorney General; you will have to prepare, we will go to court. I will not support that one except they’ll give us our 13 percent first from that Excess Crude Account.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *