fbpx
Monday, March 1
Shadow

Ka saka dokar ta baci akan matsalar tsaro>>Majalisa ta gayawa Buhari

Majalisar Dattijai a yau, Laraba ta nemi shugaban kasa,  Muhammadu Buhari da ya saka dokar ta baci akan matsalar tsaron dake damun kasarnan.

 

Sanata Sani Musa ne ya kawo maganar lura da sstar daliban makarantar Kagara i da kuma majalisar ta amince da wannan bukata.

 

Sanata Bima Enagi dsga jihar Naija da yake goyon bayan wannan kudiri ya zargi shugaban kasa da gazawa akan harkar tsaron.

 

Ya nemi gyara kundin tsarin mulkin Najeriya da zai baiwa Gwamnoni karin karfin Iko akan harkar tsaro dan kuwa gwamnatin tarayya ta gaza.

 

Senator Bima Enagi from Niger State in his contribution, accused the President of incompetence as the security situation is worsening in the country.

 

He argued that the constitution should be amended to give governors more powers as they are the security officers in their states because the Federal government is incompetent in handling security.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *