fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ka Saurari koken mutane ko kuma Najeriya ta fada cikin rikici>>Gwamna Nyesom Wike Ga Shugaba Buhari

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya shawarci shugaba Buhari da ya saurari bukatun mutane ko kuma Najeriya ta shiga cikin rikici.

Shawararsa ta zo ne sa’o’i 48 kacal bayan Wike ya shirya taron gwamnonin Kudu maso Kudu da wata tawaga ta Shugaban kasa, karkashin jagorancin Farfesa Ibrahim Gambari, Shugaban ma’aikatan Shugaba Buhari a Fatakwal.
A taron gwamnonin sun gabatar da bukatar sake fasalta Najeriya da ma sauya kamfanonin mai daga Lagos zuwa Neja Delta.
Gwamnan yayi magana ne a yau a wani shirin gidan Talabijin na Channels, Sunrise Daily.
“We must understand in this country that political leadership is very key,” Wike said.

Having the political will to implement what the people want is very serious.

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

“I don’t want to talk about the issue of distrust or no trust in government.

“People have raised such issues, that they don’t think that nothing will come out of all this dialogue.

“I don’t agree with that. I believe that if the president does not do, given the opportunities he has now, then, he will be putting Nigeria on fire.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.