fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Ka tsaya a inda kake, bama bukatar ka>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya gayawa FFK

Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya mayarwa da tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode martani kan cewar da yayi har yanzu yana PDP.

 

An ga wani Bidiyo da gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ke cewa Ministan ya koma APC, amma a martaninsa, FFK ya bayyana cewa har yanzu yana PDP.

 

Da yake mayar masa da martani, Bashir ya bayyana cewa FFK ya tsaya a inda yake dan kuwa basa bukatarshi.

 

Ya kara da cewa, Mutumin da ya gayawa Duniya cewa baya sonka shine zaka yadda ya shigo gidanka?

Karanta wannan  Da Duminsa: Sakataren OPEC, Muhammad Barkindo ya rasu

Though we have had meetings across party lines and we are in a season of political consultation I have not left the PDP.

 

Please stay in your lane, sir.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.