Sunday, June 7
Shadow

Kayataccen hoton Messi da ‘ya’yansa 3

A yayin da ake zaman gida saboda cutar Coronavirus,  matar tauraron dan kwallon Barcelona, Lionel  Messi watau Antonella Roccuzzo ta saka hotonshi tare da ‘ya’yanshi, Thiago, Mateo da Ciro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *