fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

“Kabar deliget su gudanar da aikinsu na zabar dan takara”>>Obidike ya fadawa shugaba Buhari

Yayin zaben fidda gwani na APC ke cigaba da gabatowa, daya daga cikin membobin jam’iyyar dake goyon bayan Shugaba Buhari,

Hon Obidike Chukwuebuka ya bukaci shugaban kasar cewa ya bar deliget su gudanar da aikin su na zabar na takara jam’iyyar kar yayi masu katsalandan.

Obidike ya bayyana hakan ne a taron da masoyan APC suka gudanar tare da masu hannun jari a jam’iyyar inda yace idan shugaba Buhari ya zabi dan takara guda tofa jam’iyyar zata rage karfi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Allahu Akbar:A karin farko, Wani babban shehin malamin islam, Inyamuri zai kaddamar da Qur'ani da ya fassara zuwa Inyamuranci

Leave a Reply

Your email address will not be published.