fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kada a yi zaben fidda gwani, a samu guda daya kawai na gari a tsayar>>Shugaba Buhari ya gayawa APC

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa shugaba Buhari yace musu ba za’a yi zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa ba a jam’iyyar APC.

 

Yace ya gaya musu kawai dan takarar bai daya za’a tsayar.

 

Gwamnan ya bayyana hakane bayan ganawar da shugaba Buhari yayi da gwamnonin jam’iyyar APC a fadarsa.

 

“The president clearly mentioned that our consensus candidate, our candidate to be selected, must be somebody acceptable to Nigerians,” Mr Sule said during an interview with Channels Television.

Leave a Reply

Your email address will not be published.