fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kada ka yi amfani da karfi akan masu zanga-zangar SARS>>Atiku ga Buhari

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, bai kamata a yi amfani da karfi akan masu zanga-zangar SARS ba.

 

Atiku ya bayyana hakane jim kadan bayan da shugaban ‘yansandan Najeriya ya bada umarnin a kai jami’an tsaro jihohi.

Atiku yace nuna karfi ba zai yi maganin matsalar ba, sai ma kara rurata. Yace shugaban kasar ya kamata yawa matasan magana sannan kuma ya warware matsalar da suke koke akanta.

 

“I am saddened by the loss of lives following the infiltration of hoodlums in the #EndSARS peaceful protests.

“My appeal to the government of President Buhari is that he must not succumb to the temptation to use further maximum force on #EndSARS protesters.

Karanta wannan  Yanzu-Yanzu Bola Tinubu na ganawa da Obasanjo a siriince

“The #EndSARS protesters are not unreasonable; they mean well and acted responsibly.

 

This is the time to appeal to their reason by speedily implementing their reasonable demands.

 

“The use of maximum force will aggravate, rather than placate.

“When the government shows that it cares, the citizens will fare well. Now is the time to apply reason, rather than brute force.

“And on that basis, I urge President Buhari to talk to the nation, and particularly the youth of Nigeria.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.