fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kada ku saki jiki fa, Coronavirus/COVID-19 na nan dawowa>>Gwamnatin Tarayya

Sakataren gwamnatin tarayya wanda kuma shine shugaban kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19,  Boss Mustapha ya bayyana cewa Coronavirus/COVID-19 na nan dawowa.

 

Wannan shine karo na 2 da yake nanata wannan magana. Ya bayyana a ganawar da yayi da manema labarai cewa, zanga-zangar SARS da aka yi wadds ta rikide zuwa tashin hankali zata taimaka matuka wajan dawowar cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Yace hakanan wawason da aka yi wanda duk ba’a bi dokokin dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 ba zasu taimaka wajan dawowar cutar. Boss Mustapha ya bayyana rashin jin dadin lamarin wanda yace yana batawa Najeriya suna a idanun Duniya.

 

“Over the past two weeks, Nigerians have focused attention on two important issues

Karanta wannan  Babu abinda tafiye-tafiyenka zuwa kasashen waje ke kawo mana>>'yan Najariya suka koka da yawan zuwa kasashen waje na Buhari

“Namely, the protests by youths which have unfortunately metamorphosed into an unprecedented safety and security situation and COVID-19 developments in the country and around the world.

“Both activities are critical to our nation because the security situation impacts negatively on our economy, social life, international reputation and ability to effectively coordinate the national response.

 

“Also, the large gatherings witnessed during the protests and during the break-ins at various warehouses, homes and looting of stores put us at a great risk of resurgence of the virus,’’ he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.