fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kada ku zauna sai an gama da Masu laifi gaba daya>>Shugaban Sojojin Najeriya

 

Shugaban Sojojin Najeriya,  Janar Farouk Yahaya ya baiwa sojojin dake kan gaba wajan yaki da Boko Haram da ‘yan Bindiga cewa kada su huta har sai an gama da ‘yan Bindigar gaba daya.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi a Abuja inda yace amma kuma ba zasu manta da muhimmancin addu’a ba.

 

Yace sun samu nasarori amma kuma ba zasu yi kasa a gwiwa ba wajan yaki da Yan Bindiga ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Har yanzu akwai sauran fasinjoji 27 a hannun 'yan bindiga, cewar Tukur Mamu

Leave a Reply

Your email address will not be published.