fbpx
Saturday, May 28
Shadow

“Kadai lura kar ta fado kana danna waya”>>Wata ta gayawa Nazir bayan ya saka wannan hoton da yarinya a kusa dashi

Tauraron mawakin Hausa Nazir Ahmad, Sarkin waka kenan a wannan hoton nashi da ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda aka ga wata yarinya can a wata kujera dake gefenshi tana kwace. wata tayi kiran cewa “kadai lura kar ta fado kana danna waya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Nazir din yayi rubutu a kasan wannan hoton nashi inda yace kowa yayi harkar gabanshi fa, amma be bayyana ko da wa yakeba, ba da dadewa bane Nazir din ya rabawa wasu mutanenshi sabbin wayoyi masu tsada kirar iphone da Samsung.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Binani Ta Yi Maza Zarra, Inda Ta Lashe Zaben Fidda Gwani Na Gwamnan Adamawa A Karkashin Jam’iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.