fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Kafar watsa labarai ta BBC ce mutane sukafi saurara da yarda da labaran da take bayarwa

Wani binciken ra’ayin jama’a da aka gudanar akan wace kafar watsa labarai suka fi saurara da kuma neman labarai daga ita sannan suka fi yarda da labaran da take bayar wa? yawancin mutanen da suka bayyana ra’ayoyinsu akan wannan batu sun zabi kafar watsa labarai ta BBC.

BBCn ta shiga kafarta ta sada zumunta da muhawara inda ta bayyana jin dadinta akan wannan batu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyo yanda Puis ya musulunta ya koma Muhammad Al'amin

Leave a Reply

Your email address will not be published.