fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Kai da Buhari ne kuke Tunzura mutane ana fadace-fadace ba mu ba>>Dattawan Yarbawa ga Sanata Ahmad Lawal

Kungiyar dattawan yarbawa ta YCE ta mayarwa da kakakin majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawal da martani kan caccakar su da gwamnonin yankin su da yayi inda yace sune ke kara tunzura wutar rikici sabosa kalamansu.

 

Sanata Ahmad Lawal ya bayyana hakane yayin da yake Allah wadai da Rikicin kasuwar Sasa inda yace ba diyya kadai za’a biya ba, hadda hukunta wanda suka yiwa mutane Asarar Dukiya da ta Rayuka.

 

Saidai shugaban kungiyar dattawan Yarbawan, Dr. Kunle Olajide ya bayyana cewa basu ne ke zuga mutane ana Rikici ba, yace Shuwagabannin trayya da Ministoci ne ke hakan kuma ba’a hukuntasu.

 

Yace sulhu da ake da ‘yan ta’adda da sauran abubuwan da shuwagabanni ciki hadda Gwamnatin tarayya da Shugaban majalisar ke yi ne ke kara ruruta wutar rikice-rikice.

 

“It is totally untrue. Ethnic crisis is being amplified by the relative silence of even the National Assembly and the Senate President himself and also the Presidency.

“What appears to be the insensitivity of the Federal Government to our plight that has been on now in the last four years in the South-West, that our people are being raped, slaughtered and our farms plundered and not a word or positive action from the Federal Government, including the Senate President, is the cause of the crisis.

“What we hear is platitudes or rhetoric from ministers or aides of the President. So, they are the one responsible for the brazen attitude of the criminals in the forests as none of them has been prosecuted. In fact, the negotiation for payment of ransom some people are advocating encourages abductions to make more money.

“The money they make, they use to buy more arms to keep terrorising people. So, it is the national leadership, including the Senate President himself and the highest authority in the land, that are fuelling the crisis by silence and gross insensitivity,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *