fbpx
Monday, August 8
Shadow

Kai Ne Malami Kuma Mahaddacin Kuar’ani Na Farko Da Ya Fara Zama Minista A Nijeriya, Shekh Dahiru Bauchi Ya Yabawa Ministan Sadarwa Sheikh Pantami

A yau Juma’a Ministan Sadarwa da raya tattalin Arziki na Digital Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya ziyarci shahararran malamin dariqar Tijjaniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi a gidan sa dake kofar Gombe a jihar Bauchi.

Yayin ziyarar Shehin Malamin ya yabawa Minista Pantami kan yadda yake gudanar da ayyukan shi kuma Malami mahaddacin Kuar’ani na farko da ya zamo minista a Nijeriya.

“Wannan abun alfahari ne a gare mu kuma muna yi masa fatan alheri”, inji shehin malamin.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ahmad Lawal da hafsoshin tsaro sun tashe tsaye don kare tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.