fbpx
Friday, December 2
Shadow

“(Kai rabani da shirme) Wa hadisin manzon Allah ya taba yiwa amfani”>>inji wata yayin da wani yake fadakarwa da hadisin manzon Allah

Wata tattaunawa data faru tsakanin wani bawan Allah da ya sharawa wajan fadakarwa a shafin sada zumunta da muhawara na Twitter da wata baiwar Allah ta fauki hankulan mutane, Mutumin yana magana ne akan Kisan da Maryam ta yiwa mijinta, inda ya jawo hankalin mutane da hadisin Annabi(S.A.W) Dake kwadai tar da mazaje akan su nemi mace me addini idan suka tashi yin aure.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kada bakin baiwar Allahn nan sai tace ” Allah yace mutumin kirki macen kirki zai aura, haka kuma mutumin banza(Mazinaci) mazinaciya zai aura kuma babu wani hadisi da zai canja wannan magana” .

Taci gaba da cewa ya kamata ka canja irin yanda kake fadakarwa, WA HADISIN MANZON ALLAH YA TABA YIWA AMFANI?, ya kanatane ace kayi fadakarwa akan cin amanar da maza ke yiwa mata, rashin sanin yakama, ta hakane fitinar da muke ciki zata kwaranye.”
Bayan wannan magana tatace sai hankulan mutane suka karkata kanta inda akata yi mata ruwan Allah wadai  da kiran cewa ya kamata ta koma makaranta.

Karanta wannan  YANZU-YANZU: Gobara Ta Tashi A Dakin Kwanan Dalibai A Jami'ar Dan Fodiyo Dake Sokoto

Allah shi kyauta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *