Wata tsohuwa ‘yar shekara 92 ta kada kuru’arta a farfajiyar zaben gwamnan jihar yau ranar asabar 16 ga watan yuli.
Tsohuwar ta kada kuru’ar tata ne a gunduma ta biyu a farfajiyar makaranatar yara ta Baptist dake karamar hukumar Ola Oluwa.
Ga hotunanta kamar haka:


