fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kai tsaye daga farfajiyar zaben jihar Osun: APC ta fara sayen kuru’u kan naira dubu biyar

Jam’iyyar mulki ta APC ta fara yin magudin a jihar Osun yayin da ake cigaba da kada kuru’u na zaben gwamnan jihar.

Wakilin APC na gunduma ta uku dake Ikija ne yake baiwa mutanen da suka zabi APC wani kati domin suje gidansa a basu naira dubu biyar.

Ku cigaba da bin mu don samun labarai kai tsaye daga jihar kan zaben gwamnan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zamu yi iya bakin kokarinmu domin mu hana dan Arewa mulkar Najeriya a zaben shekarar 2023, cewr gwamna Akeredolu

Leave a Reply

Your email address will not be published.