fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kai tsaye daga farfajiyar zaben jihar Osun: Dab takarar PDP Adeleke yace zai tsaya da kansa ya lura da yadda al’amura ke gudana bayan ya kada kuri’arsa

Dan takarar gwamanan jihar Osun na jam’iyyar PDP, Ademola Adeleke ya bayyana cewa yana jin dadin yadda zaben ke gudana.

Ya bayyana hakan yayin dayake ganawa da manema labarai bayan ya kada kuri’arsa a karamar hukumar Ede dake jihar.

Inda ya kara da cewa zai tsaya a farfajiyar zaben da kansa don ya tabbatar da cewa an gudanar da zaben yadda ya kamata.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnonin Najeriya na shan suka kan shawarar da suka baiwa shugaba Buhari ya sallami ma'aikatan da suka kere shekaru hamsin

Leave a Reply

Your email address will not be published.