fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kai tsaye daga farfajiyar zaben jihar Osun: Yadda wani nakasasshe ya rarrafa yaje kada kuru’arsa

A yau take ranar zaben gwamnan jihar Osun yayin da al’ummar jihar ke cigaba da kada kuru’unsu.

Wandanan hotunan wani nakasasshe ne daya rarrafa yaje farfajiyar zabe don kada kuri’ar tasa.

Ga hotunan shi kamar haka:

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Ghana yace bai cewa Tinubu yaje ya nemi lafiya kuma ya janyewa Peter Obi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.