fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kai tsaye daga farfajiyar zaben Osun: Hukumar EFCC ta damke wakilin APC dake sayen kuru’u a farfajiyar zabe

Hukumar dake yaki da cin hanci da tashawa ta EFCC ta dame wakilin APC dake sayen kuru’u a farfajiyar zabe.

Hukumar ta damke Nurudeen ne a makarantar firamari ta AUD inda ake gudanar da zaben.

Ga bideyon shi kamar haka:

https://twitter.com/SaharaReporters/status/1548288811892756480?t=G-MtCNhJ0RTiX6z1ohMhPw&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Anambra tace babu wani dan takarar da zai saka fastocinsa a jihar face ya biya naira miliyan goma

Leave a Reply

Your email address will not be published.