fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kaine zaka amfana idan ka amince ka zama mataimakin Peter Obi>>Labour Party ta gayawa Kwankwaso

Jam’iyyar Labour party ta gayawa tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso cewa shine zai amfana idan ya amince ya zama mataimakin Peter Obi.

 

Shugaban jam’iyyar, Julius Abure ne ya bayyana haka.

 

Hadaka tsakanin Labour party da NNPP taci tura bayan da aka kasa samun matsaya kan wanda zai zama shugaban kasa da mataimaki.

 

A hirar da aka yi da Kwankwaso a Channel’s TV ya bayyana cewa, ba zai zama mataimakin Peter Obiba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Leave a Reply

Your email address will not be published.