fbpx
Thursday, August 18
Shadow

‘Kaji da matsalolinka na La Liga”>>PSG ta mayarwa shugaban gasar La Liga Javier Tebas martani

Paris Saint Germain ta mayarwa shugaban La Liga Javier Tebas martani bayan ya caccaketa akan kashe makudan kudade da kuma siyan tsaffin yan wasa.

Tebas yayi wannan magar ne bayan tauraron dan wasan Madrid Serigo Ramos da zakaran Barca Messi sun koma PSG a kyauta wannan kakar.

A bayanan Tebas ya bayyana cewa abinda PSG tayi daidai yake da laifin kafa gasar Super League, kuma hakan ka ita sawa Ligue ta koma gasar da zakarun yan wasa zasu rika komawa don yin ritaya.

Javier Tebas: Paris Saint-Germain tell La Liga president he should focus on ‘mismanagement’ in own league

Paris Saint-Germain have hit back strongly at La Liga president Javier Tebas after he mocked the age of their players and the spending of the French club, by saying he should deal with the debt and “mismanagement” in La Liga.

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

Tebas spoke out after Real Madrid legend Sergio Ramos and Barcelona ace Lionel Messi left for Paris Saint-Germain on free transfers this summer.

His suggestion that state-owned clubs like PSG were “as much enemies as the Super League” and that Ligue 1 was becoming a retirement home for veteran stars did not go down well with his counterparts in France.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.