fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kaji da yawa:An daure matar data rubuta litaffin ‘yadda zaki kashe mijinki’ bayan ta kashe nata mijin

Kotu ta daure matar data rubuta littafi mai taken ‘yadda zaki kashe mijinki’ Nancy Crampton Brophy ‘yar shekara 71 a garin Portland.

Kotun ta yanke mata hukuncin rayuwa a gidan yari ne bayan ta amsa laifin kashe mijinta Daniel Brophy.

Nancy Crampton Brophy ta rubuta wannan littafin ne a shekarar 2011, kuma kotun tace ba zata saketa ba har sai nan da shekaru 25.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: 'Yan bindiga sun kashe mutane 20 sunyi garkuwa da mata 25 a sabon harin da suka kai jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.