Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton daya saka dazu da safe a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda aka ganshi yana shan shisha, duk da yake cewa bai fayyace ko agaskene kokuwa a cikin shirin fim ba amma wasu sun fara yin Allah wadai da hoton.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Bayan dan wani lokaci Abban ya cire hoton daga dandalin nashi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});