fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Kalli abinda Shugaba Buhari yayi daya hadu da soja mafi tsawo

Wannan bidiyon ya nuna lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya hadu da soja mafi tsawo, irin yanda ya daga kai ya kalli sojan ya baiwa mutane dariya. Ya hadu da wanda ya fishi tsawo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Iyayen DEBORA sun koka kan yadda ba wani babba a Nijeriya daya je masu jaje

Leave a Reply

Your email address will not be published.