Sunday, June 7
Shadow

Kalli abinda zaman gida yasa Ahmad Musa

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar kwallon kafa ta Alnassr dake kasar Saudiyya, Ahmad Musa kenan a wannan hoton yake wasa a kudiddifin ninqaya.

 

Ya bayyana cewa, dalilin zaman gida dole(saboda Cutar Coronavirus) yasa haka.

 

 

A kasar Saudiyya ma hukumomi sun saka dokar zaman gida dan dakike yaduwar cutar Coronavirus.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *