fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli Asibitin yara da Gwamna Ganduje na jihar Kano ya gina

Wannan hotunan wani asibitin yara ne dake kan titin Zoo(gidan namun daji) dake garin Kano wanda tun zamanin Gwamna Ibrahim Shekarau aka fara gininshi ba’a karasaba, shekaru goma kenan, saida gwamna Abdullahi Umar Ganduje yazo sannan aka karasa ginin asibitin kuma aka zuba kayan aiki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Asibitin na daya daga cikin ayyukan 14 da ake saran idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara garin Kanon zai duba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An saka dokar hana fitar dare a jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published.