Manchester United ta samu fenariti bayan Nuno Tavares ya taba kwallo da hannu, wacce aka baiwa Fernandez ya buga akan Ronaldo.
Kuma ya barar da kwallo wanda acewar masoyan kungiyar da ace Ronaldo aka bari ya buga da sunci wasan su da Arsenal wanda ta doke su daci 3-1.
Ga vediyon kamar haka
Bruno Fernandes missed penalty for Manchester United against Arsenal pic.twitter.com/iquertU9ce
— Live News (@LiveNewsForAll_) April 23, 2022