fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Kalli bideyon gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi yana zolayar Tinubu yayin dayake gyara babbar rigarsa

Bideyo kenan na gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello inda yake zolayar Tinubu yayin daye ke gyara babbar rigarsa.

Wanda hakan ke nuna cewa akwai matsala a jam’iyyar tasu ya APC kamar irinta PDP tsakanin Atiku da Wike.

A kwanakin baya Tinubu yayi irin salon wurin gyara babbar rigar tasa yayin da shima gwamnan yanzu ya zolaye shi.

https://youtu.be/yNz1162TUec

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya tace iyaye su daina fitar da 'ya 'yansu karatu kasar waje domin jami'o'in Najeriya sun fisu inganci

Leave a Reply

Your email address will not be published.