fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kalli bideyon kwallon da Messi yaci a wasan da suka lallasa Clermont wacce ta dauki hankula sosai

Tauraron dan wasan gaba na kungiyar Paris Saint Germain, Lionel Messi ya fara buga wannan kakar wasan cikin sa’a da kuma annashuwa.

Inda ya ciwa PSG kwallaye guda biyu a wasan data lallasa Clermont Foot daci biyar ba ko daya a gasar Lig 1 ta kasar Faransa.

Neymar, Hakimi da Marquinhos ne suka ciwa PSG sauran kwallayen wanda hakan yasa ta dare saman teburin gasar.

Ga bideyon kamar haka:

https://twitter.com/IamManuelClay_/status/1556025118517764099?t=C_BFLHuc9-K6vgSn8F8JSQ&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a matsayin mai bashi shawara na kafafen sadarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.