fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Kalli bideyon shugaba Buhari na caccakar mulkin Jonathan kan Dala ta kai 200, amma yanzu a mulkinsa ta kai 710

Bideyo kenan na shugaba Buhari na caccakar mulkin Jonathan saboda dala ta kai naira 200.

Amma yanzu ya kai 710 a mulkinsa.

 

https://twitter.com/AshakaSaleh/status/1552760417079918593?t=S42aCjUAxaKHHgIbZ-d2oQ&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda mutane kusan miliyan guda suka mamaye jihar Nasarawa domin nuna goyon bayansu ga Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.