A karon farko Ronaldo yayi sujjada bayan kammalawa wasan su yau da Al-shabab.
Wannan ne karon farko da shahararren dan wasan Tamola dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Alnasr a Saudiyya yakai goshin sa kasa da sunan murna kamar yadda musulman yan kwallo keyi idan sun samu nasara a wasan su….
Cristiano Ronaldo after scoring his goal. 🤲 pic.twitter.com/4Wr638mw6E
— TC (@totalcristiano) May 23, 2023
Me zaku ce ?