An saka dokar hana tadi da mata a lungu a wata unguwa a jihar Kaduna.
Dokar tace kada a dake a ga yarinya ta wuce karfe 10 a waje ko kuma a ganta a cikin mota idan ba haka ba, za’a zane ta.
Announcement
Announcement
Announcement 😂😹An hana tadi a mota mai tinted a 😂
Unguwan mu duk wanda aka kara ganin kyarshi ana shiga lungu da ita bai saniba za’a zane ta 🙆🏻 ku jawa kyakyanku kunne 🦻🏻kundai jiko pic.twitter.com/1eebpxCTuX— Khadija Bashir (@khady_bash) July 3, 2022