Thursday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyo: An zargi Alan Waka da yin waka a makabarta

An zargi babban mawakin Hausa, Aminu Alan Waka da yin waka a makabarta.

Aminu Alan Waka dai a matsayin bikin Sallah yayi waka ne a fadar da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero yake, saidai wasu sun sokeshi cewa akwai makabarta a wajan.

Alan Waka dai yana tare da Sarki Aminu Ado Bayero ko da bayan da gwamnatin jihar Kano ta cireshi daga matsayin sarkin Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *