fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Bakar fara ba zasu shiga Aljannah ba, inji Wani Fasto

Wani Fasto Daniel Kwaateng ya bayyana yana cewa, bakar fata ba zasu shiga Aljannah ba.

 

Bidiyon faston ya yadu sosai a shafukan zumunta inda aka ganshi yana maimaita maganar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zamu mayar muku da martani me zafi>>Shugaba Buhari ga masu kashe-kashe a jihohin Inyamurai

Leave a Reply

Your email address will not be published.