fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo da duminsa yanda rikici ya barke a Abuja, aka fara kona shagunan mutane

An samu barkewar wani rikici a babban birnin tarayya, Abuja inda har ta kai ga an fara kona shagunan mutane.

 

Lamarin ya farune a Deidei saidai Eonsintelligence ta bayyana cewa, tuni jami’an tsaro sun kai dauki wajan.

Properties worth of millions destroyed as civil unrest erupts at DeiDei building material market Abuja along Kubwa – Zuba Expressway.

Karanta wannan  "Matasa biyu sunyi min fyade a gona kuma na kai kara amma ba abinda aka yi masu">>Matashiya yar shekara 20 ta koka

The violent had spread where shops and cars are being set ablazed by hoodlums. Security are already ground to arrest the situation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.