Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagarshi da suka hada ga gwamnonin gwamnonin Kano da Ondo da Adamawa sun sauka a kasar Faransa inda shugaban kasar zai halarci taro akan dumamar yanayi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Sanarwar da fadar shugaban kasar ta fitar a jiya ta bayyana cewa shugaban zai halarci wata liyafar cun abinci da shugaban kasar faransar, Emmanuel Macron zai shiryawa shugabannin kasashen da zasu halarci gurin taron.