An kama wani fitaccen dan garkuwa da mutane mai amfani da muryar Fulani yana garkuwa da mutane a jihar Niger mai suna Thomas Gideon.
Thomas ya yi wa mutane irin muryar da yake yi ta fulani da yadda yake watsa sallama idan ya kira wanda zai yi garkuwa da shi, duk da yake shi ba musulmi bane.
Sp Hassan da Hussaini Gimba ne suka kama shi.