fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Kalli bidiyo: Tuna baya: Inda gwamnan Kano, Ganduje ya bayyana cewa likimo yakeyi ba bacciba

Hoton bidiyon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan wanda yayi jawabin cewa, wasu nata surutun wai yana bacci amma yana jinsu, likimo yakeyi, sun kasa gane banbancin likimo da bacci.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wannan bidiyo na daga cikin mafi tsahara a tsakanin Hausawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  ABIN A YABA: Yayin Da Wasu Masu P.O.S Ke Tsanantawa, Ita Wannan Baiwar Allah Naira 100 Take Caja A Duk Naira Dubu Goma, Dubu Hamsin Kuma Naira 500 Take Caja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *