Wadanda suka canja halittunsu daga maza zuwa mata da wanda suka canja daga mata zuwa maza da aka fi sani da Transgenders sun yi Zanga-Zanga a babban birnin tarayya, Abuja.
Sun yi Zanga-Zangar ne a ranekun Lahadi da Litinin da suka gabata.
Suna bayyana cewa suma a basu hakkinsu na ‘yan kasa.